Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Uba yana samun lada ne kawai idan ya same shi da dukiya, ya saye shi ya 'yantar da shi
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لاَ يَجْزِي ولدٌ والدًا إلا أن يجده مملوكًا، فَيَشْتَرِيَهُ فَيُعْتِقَهُ».
Yaro baya cika haƙƙin mahaifinsa akansa kuma baya saka masa da alherinsa sai dai in ya same shi mallakar saiya sa shi ya yanta shi.
Rukunan : FALALOLI · FALALOLIN BIN IYAYE · FALALOLI DA LADUBBA