Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da su ba: Addu'a a lokacin kira da kar…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da su ba: Addu'a a lokacin kira da kar…

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da…

عن سهل بن سعد رضي الله عنهما مرفوعاً: «ثنتان لا تُرَدَّانِ، أو قلما تردان: الدعاء عند النداء وعند البأس حِينَ يُلْحِمُ بَعْضُهُ بَعْضًا».

Bayanin hadisin: Ba a juya mata biyu baya, ko kuma ba safai ake dawo da…

A cikin wannan hadisin bayani ne a kan falalar jihadi saboda Allah ta yadda Allah - Madaukaki - ke amsa kiran mujahid yayin da yake cikin yaki, haka nan kuma ya bayyana falalar kiran salla yayin da Allah - Madaukaki - ke amsa addu'ar Musulmi a kiran salla da har sai an tsayar da salla.

Rukunan : FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · SABABAI NA AMSAR ADDU'A DA MASU HANA AMSARTA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah