Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zun…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «كلُّ بني آدم خَطَّاءٌ، وخيرُ الخَطَّائِينَ التوابون».

Bayanin hadisin: Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zun…

Mutum bashi da yanci daga zunubi, saboda ya karya lagwansa, kuma baya yin biyayya ga maigidansa cikin aikata abinda ya kira shi, da barin abin da ya hana, amma Madaukaki ya bude kofa ga bayinsa, kuma ya fada cewa mafifitan masu zunubi sune wadanda suka yawaita tuba.

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · TUBA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah