Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a cikinsu: Lafiya da rarar lokaci

Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a cikinsu: Lafiya da rarar lokaci

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a c…

Bayanin hadisin: Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a c…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labari game da ni'imomi biyu masu girma daga ni'imomin Allah ga mutum wanda da yawa daga mutane suke hasara a cikinsu inda suke juyar da su ba'a mahallinsu ba; domin mutum idan ni'imar lafiya tare da rarar lokaci suka taru gare shi , sai kasala ta rinjaye shi daga ɗa'a to shi yana daga masu hasara; wannan shi ne halin mafi yawancin mutane, idan ya yi anfani da rarar lokaci da kuma lafiyarsa a cikin ɗa'ar Allah to shi mai rabauta ne; inda kuma duniya ita ce gonar lahira, kuma a cikinta akwai kasuwancin da ribarsa take bayyana a lahira, rarar lokaci kuma shagalta tana biye masa, lafiya kuwa rashin lafiya yana biye mata, koda baikasance ba sai tsufa da to ya isa

Koyarwar hadisin: Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a c…

Rukunan : ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI · TSARKAKE ZUKATA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah