Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > "Duk wanda aka bashi Raihan, to kada yaki karba, saboda yana saukin dauka, ga kuma dadin K…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «من عُرِضَ عليه رَيْحَانٌ فلا يرده، فإنه خفيف الْمَحْمِلِ، طيب الريح».
Duk wanda aka bashi turare ko aka nemi a sanya masa to ya dace ya karba, saboda babu wata wahala a cikin dauka kuma kanshinsa mai dadi ne
Rukunan : LADUBBA NA SHARI'A · LADUBBAN ZIYARA DA NA NEMAN IZINI · FALALOLI DA LADUBBA