Wanda ya wayi gari daga cikinku lafiyayye a cikin jikinsa, kuma amintacce a cikin jama'ars…
Musulunci > Ha > Hadith > Abubuwa masu tausasa zukata da waazozi > Wanda ya wayi gari daga cikinku lafiyayye a cikin jikinsa, kuma amintacce a cikin jama'ars…
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wanda ya wayi gari daga cikinku lafiyayye a cikin jikin…
Bayanin hadisin: Wanda ya wayi gari daga cikinku lafiyayye a cikin jikin…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa yaku musulmai duk wanda ya wayi gari a cikinku yana mai lafiyayye kuɓutacce a cikin jikinsa daga illoli da cututtuka, kuma yana amintacce a cikin ransa da iyalansa da hanyarsa ba ya tsoro, kuma yana da isasshen abin cin yininsa na halal; to kamar an tattara masa duniya ne gabaɗayanta.
Koyarwar hadisin: Wanda ya wayi gari daga cikinku lafiyayye a cikin jikin…
- Bayanin larurar buƙatuwar mutum ga lafiya da aminci da kuma abinci.
- Ya wajaba akan bawa ya godewa Allah - Maɗaukakin sarki - kuma ya gode maSa akan waɗannan ni'imomin.
- Kwaɗaitarwa akan wadatar zuci da kuma gujewa duniya.
Rukunan :
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
· ZUHUDU DA TSANTSENI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa