Hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Musulunci > Ha > Hadith > FALALOLI DA LADUBBA

Hadisan Manzo 621 da bayani kan «FALALOLI DA LADUBBA»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan FALALOLI DA LADUBBA

Ingantacce ne Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani Ingantacce ne Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta Ingantacce ne Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu Ingantacce ne Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne Ingantacce ne Lallai Shaiɗan haƙiƙa ya yanke ƙaunar masu sallah su bauta masa a tsibirin larabawa, sai dai a sa gaba a tsakaninsu Ingantacce ne Ka sani kai Abu Mas'ud cewa lallai Allah shi ne mafi iko akan ka akan wannan Yaron, sai na ce: ba zan qara dukan Bawa ba har abadan Ingantacce ne ‌Lallai Allah Yana azabtar da waɗanda suke azabtar da mutane a duniya Ingantacce ne Duk wanda ya daki Bawansa tsawon Haddi kuma baiyi laifin haddin ba, ko ya mare shi to kaffararsa ita ce ya 'yanta shi Ingantacce ne An rubutawa Xan Adam rabonsa a Zina kuma dole sai ya same shi babu Makawa: Idanu suna Zina zianarsu Kallo, Kunnuwa suna Zina Zinar su Sauraro, Harshe Ingantacce ne Shin kun ga wani mutum da yake yin aiki mai kyau, har mutane suka yaba masa akan hakan? Ya ce: Wannan bishara ce ta mumini Ingantacce ne Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da gani na fuj'a sai ya umarceni in juyar da ido na Ingantacce ne Nau'i biyu daga 'yan wuta ban gan su ba; Wasu mutane atare da su akwai bulalai kamar jelunan shanu suna dukan mutane da su. Da wasu mata masu sanye d Ingantacce ne Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace Ingantacce ne Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba] Ingantacce ne Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci Ingantacce ne Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ili Ingantacce ne Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye Ingantacce ne Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale Ingantacce ne Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce Ingantacce ne Kada ku zagi zakara, domin yana farka don sallah Ingantacce ne Kada ku haifar da zazzabi, domin yana kankare zunuban 'ya'yan Adam kamar yadda baƙin ƙarfe yake
بسم الله الرحمن الرحيم Alh 17 Jumada al-Awwal
الخميس 17 جمادى الأولى
أحدب متناقص Cikakken Wata Raguwa Rana 18.2 / 29.5
Haske 87%
Wata Sabo a cikin kwana 11
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah