Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu g…
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu g…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya sa…
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رضي الله عنه قَالَ: قَالَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: «أَيُحِبُّ أَحَدُكُمْ إِذَا رَجَعَ إِلَى أَهْلِهِ أَنْ يَجِدَ فِيهِ ثَلَاثَ خَلِفَاتٍ عِظَامٍ سِمَانٍ؟» قُلْنَا: نَعَمْ. قَالَ: «فَثَلَاثُ آيَاتٍ يَقْرَأُ بِهِنَّ أَحَدُكُمْ فِي صَلَاتِهِ خَيْرٌ لَهُ مِنْ ثَلَاثِ خَلِفَاتٍ عِظَامٍ سِمَانٍ».
Bayanin hadisin: Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya sa…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bayyana cewa ladan karanta ayoyi uku a cikin sallah; shi ne mafi alheri daga mutum ya sami taguwowi uku masu ciki manya a cikin gidansa.
Koyarwar hadisin: Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya sa…
- Bayanin falalar karanta Alkur’ani a cikin sallah.
- Ayyuka na gari su ne mafi alheri kuma mafi wanzuwa daga jin dadin duniya mai karewa.
- Wannan falalar ba ababen kayyadewa bane da karanta ayoyi uku kawai; duk lokacin da mai sallah ya kara karanta ayoyi a cikin sallarsa ladanta zai zama mafi alheri gare shi daga adadinsu daga taguwowi masu ciki.
Rukunan :
FALALOLI
· FALALOLIN ALƘUR'ANI
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah