Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Yardar Allah tana cikin gamsuwa ta iyaye, da fushin Allah a cikin fushin iyaye
Hasan ne ta wani SanadinAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «رضا الله في رضا الوالدين، وسَخَطُ الله في سَخَطِ الوالدين».
A cikin wannan hadisin, Allah madaukaki ya sanya yardarsa daga yardar iyaye, da kuma fushinsa daga fushinsu, don haka duk wanda ya gamsar da su ya faranta wa Allah Madaukaki rai, kuma duk wanda ya bata musu rai ya fusata Allah Madaukakin Sarki.
Rukunan : FALALOLI · FIƘHUN HALAYE · FALALOLIN BIN IYAYE · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA