‌Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai Ya ke ba shi da abokin ta…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli > ‌Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kaɗai Ya ke ba shi da abokin ta…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: ‌Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah,…

Bayanin hadisin: ‌Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah,…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya) babu wani abin bauta da cancanta (sai Allah, Shi kaɗai Yake) a cikin UluhiyyarSa da RububiyyarSa da sunayenSa da kuma siffofinSa, (mulki naSa ne) da tasarrufi da kuma jujjuya al'amura gaba ɗayansa, (godiya taSa ce) akan dukkan abinda Ya halicce shi kuma Ya ƙaddara shi, (Shi Mai iko ne akan dukkan komai) ba tare da wani mai hanawa ko mai karewa ba, abinda bai so ba zai kasance ba. Wanda ya faɗi wannan zikirin sau ɗari a yini kuma ya maimaita shi, za'a rubuta masa lada a wurin Allah kamar ya 'yanta wuyaye goma ne, kuma za'a rubuta masa kyakkyawa ɗari da daraja ɗari a cikin aljanna, kuma za'a shafe masa za'a sarayar masa da mummuna ɗari, kuma zasu zame masa tsari da kiyayewa da katanga da hani daga Shaiɗan da halakarwarsa da kuma rinjayensa a wannan yinin nasa har sai ya shiga yammaci ta hanyar faɗauwar rana, kuma wani ba zai zo da mafificin abinda ya zo dashi ba sai dai wanda ya aikata hakan kuma ya ƙari a kansa.

Koyarwar hadisin: ‌Wanda ya ce: (Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah,…

Rukunan : FALALOLI · FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI · FALALOLIN ZIKIRI · FA'IDOJIN ZIKIRIN ALLAH MAI GIRMA DA ƊAUKAKA · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah