Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a do…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a do…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare sh…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه : أنَّ رسول الله صلى الله عليه وسلم حَجَّ على رَحْلٍ وكانتْ زَامِلَتَهُ.

Bayanin hadisin: Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare sh…

Annabi yayi Hajji akakan Rakumi ba tare da sirdi ba, shi ne wanda ake dorwa akan Rakumi kuma basi da wani Rakumin da ai dora Abincinsa da kayansa, duk ya hadesu akan Rakumin, wannan yana nuna irin zuhudunsa, da gudunsa Duniya –Amincin Allah a greshi- kuma Hadisin baya hanuna Haramcin nhawan Dabbabi don hutu da kuma jin dadi a Hajji, duk da dai karanta jin dadin da FAl-faharin shi ne ya fi saboda koyi da Manzon SAW

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · HAJJI DA UMRA · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah