"Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma…

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin w…

عن سلمان الفارسي رضي الله عنه مرفوعاً: «رباط يوم وليلة خير من صيام شهر وقيامه، وإن مات جرى عليه عمله الذي كان يعمل، وأُجْرِيَ عليه رزقه، وأَمِنَ الفَتَّانَ».

Bayanin hadisin: "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin w…

Gadin Wuni da dare saboda Allah don kare Musulmai, yafi Al-khairi kan azumin wata, da tsayuwar darensa, kuma idan Mai Jahadi ya Mutu aikin ladansa yana wanzuwa yana ci gaba baya yankwa, kuma za’a rika bashi Arzikin Al-janna, saboda yana raye a wajen Ubangijinsa a Al-janna, kuma yana samun Karama ta yadda Mala’iku biyu basa su masa ba don tamabaya (a Kabari) kuma wancananka saboda ya Mutu ne yana mai dakon kare Addinin Allah Madaukakin Sarki, tare da sanin cewa Mai zaman dako a tafarkin Allah; saboda shi ya lazamci wuraren Iyakoki don kariyar ga Musulmai daga Kafirai

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · FALALAR JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah