ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi n…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na muamalat > ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi n…
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa…
Bayanin hadisin: ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa…
Tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi ya yi hani daga bakance, shi ne mutum ya wajabtawa kansa wani abu wanda shari'a ba ta wajabta masa ba, kuma ya ce: Lallai bakance ba ya gabatar da komai kuma ba ya jinkirtar da shi, kawai ana fitar da shi ne daga marowacin da ba ya aikata komai sai wajibin da ke kansa kawai, kuma bakance ba ya zuwa da abinda ba'a kaddara masa shi ba.
Koyarwar hadisin: ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa…
- Ba'a shara'anta bakance ba, sai dai idan ya yi bakance to cika shi ya wajaba idan ba sabo ba ne.
- Sababi a hanin (cewa shi ba ya zuwa da alheri); domin ba ya juyar da komai daga hukuncin Allah; kuma kada mai bakancen ya yi zatan cewa samun abinda yake nema ya kasance ne da sababin bakancen, Allah - Maɗaukakin sarki - Mawadaci ne daga hakan.
- Kurɗubi ya ce: Wannan hanin bigiransa misali ya ce: Idan Allah Ya warkar da mara lafiya na to na wajabta wa kaina kaza. Ta yadda karhancin yake shi : yayin da ya tsayar da aikin kusanci akan faruwar abinda yake so, ya bayyana cewa shi niyyar neman kusanci ga Allah - Maɗaukakin sarki - ba ta zama tsantsa ba saboda abinda ya bijiro da shi, kai ya shiga hanyar neman canji, kuma ya bayyanar da shi cewa shi da bai warkar da mara lafiyansa ba, da bai yi sadaka da abinda ya rataya akan warkar da shi ba, wannan shi ne halin marowaci, cewa shi ba ya fitar da wani abu daga dukiyarsa sai da wani canji magaggauci da zai yi kari kan abinda ya fitar a galibi.
Rukunan :
FIƘHU NA MU'AMALAT
· RANTSUWA DA BAKANCE
· FIƘHU DA USULU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
أستغفر الله
Ina neman gafara daga Allah