Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar …
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar …
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…
Bayanin hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…
Uwar muminai Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta bada labarin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimta da kuma kiyaye wa ba akan wani abu na nafiloli sama da raka'o'i biyu ratibai na kafin sallar Asuba ba.
Koyarwar hadisin: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -…
- Nafilolin sallah sune waɗanda ba farillai ba na ayyukan ɗa'a, kuma abin nufi a nan: Sunnoni ratibai masu bin farillai.
- Sunnoni ratibai: Raka'o'i biyu kafin Asuba, da raka'o'i huɗu kafin Azahar da biyu bayanta, da raka'o'i biyu bayan Magariba, da raka'o'i biyu bayan Issha'i.
- Ana sallatar ratibar Asuba a halin zaman gida da kuma tafiya, saɓanin ratibar Azahar da Magariba da Issha'i, ba a yin su sai a halin zaman gida.
- An so, so mai ƙarfi a raka'o'i biyun Asuba, saboda haka ba ya kamata a yi sakaci da su.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· FIƘHU DA USULU
· SALLAR NAFILA
· FALALAR SALLAR NAFILA
· SUNAN RAWATIB
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الحمد لله
Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah