Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata aga…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata aga…
Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsi…
Bayanin hadisin: Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsi…
Ya kasance daga shiriyar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - shi ne yana farawa da asuwaki idan ya shiga gidansa a kowane lokaci da daddare ko da rana.
Koyarwar hadisin: Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsi…
- Halaccin yin asuwaki a game a dukkan lokuta, hakan yana ƙarfafa: A cikin lokutan da Shari’a ta so (a yi asuwaki) a cikinsu, daga garesu: A yayin shiga gida, da lokacin sallah, da lokacin alwala, da bayan farkawa daga bacci, da lokacin canjawar bashin baki.
- Bayanin kwaɗayin tabi'ai akan tambaya game da halayen Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da sunnoninsa; dan su yi koyi da shi.
- Ɗaukar ilimi daga ma'abotansa daga kuma wanda ya fi shi sani, inda aka tambayi Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - game da halin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a lokacin shiga gida.
- Kyakkyawan mu'amalar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ga iyalansa, inda ya kasance yana tsarkake bakinsa a lokacin shiga gida.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· TSARKI
· FIƘHU DA USULU
· SUNNONIN FITRA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa