Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Hasan ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar ab…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «مَا يَجِدُ الشَّهيد من مَسِّ القتل إلا كما يَجِدُ أَحَدُكُمْ من مَسِّ القَرْصَةِ».

Bayanin hadisin: Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar ab…

Ma'anar hadisin: cewa idan mutum ya yi shahada saboda Allah, to me ya same shi daga masifar kisa da hadisin Al-Darami: "Daga zafin kashewa" ba ya jin ta sai dai kamar yadda dayanmu yake ji daga zafin tururuwa. Ma'anar: cewa shahidi baya shan wahala ta mutuwa da buguwarsa, kamar yadda yake ga sauran mutane, amma dai abinda ya sameshi kuma yake shan wahala idan ya mutu shine abinda muke samu daga cizon tururuwa a cikin zafin da take haifarwa cikin saurin bacewarta, don haka baya jin sa, kuma wannan yana daga falalar Allah Madaukaki. A kan shahidi, don lokacin da ya ba da ransa saboda Allah Madaukaki, Allah ya sauƙaƙa kashe shi.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · FALALAR JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah