Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - mai girma da daukaka

Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Daud Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - ma…

عن أبي أمامة رضي الله عنه : أن رجلا، قال: يا رسول الله، ائذن لي في السياحة. فقال النبي صلى الله عليه وسلم : «إن سياحة أمتي الجهاد في سبيل الله عز وجل ».

Bayanin hadisin: Yawon buda ido na al'ummata na jihadi saboda Allah - ma…

A cikin wannan hadisin akwai bayani cewa an dakatar da ayyukan ibada, kuma ba ya halatta ga musulmi ya yi su sai dai bisa tsarin da shari'ar gaskiya ta shata masa.Saboda haka, Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya nuna wa wannan mutumin da yake son yawo a duniya saboda ibada cewa wannan aikin Kiristoci ne kuma yawon bude ido yana ciki Isasa shimfida addinin Islama ne a cikin ta, kuma yawon buɗe ido na mutanen Musulunci shi ne jihadi a tafarkin Allah don hawa addinin Allah Madaukaki

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · FALALAR JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah