Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Na ji Annabi -tsira da amincin Allah- yana karanta Suratuddur a Sallar Magariba.
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن جُبَيْرُ بْنُ مُطْعِم رضي الله عنه قال: «سمعت النبي صلى الله عليه وسلم يقرأ في المغرب بِالطُّور».
Al'adar Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya kasance yana tsawaita karatu a sallar Asuba, ya takaita a Magariba, yayi tsakatsaki a sauran sallolin, amma wani lokacin sai ya bar abin daya saba yi don ya nuna halarci yin sabanin abin, kamar yadda ya zo a wannan hadisin cewa shi ya karanta "Waddur" kuma tana daga surorin da ake cewa {Diwalul Mufassal}
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SIFFAR SALLAH