Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi ya kasance -Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- da Abubakar da Umar sunay…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عُمر رضي الله عنهما قال: «كان النبي صلى الله عليه وسلم وأبو بكر وعُمر يصلون العيدين قبل الخُطْبة».
Yakasance yana daga Al'adar Annabi da Halifofinsa, cewa sunayin Sallar Idi da Mutane, a karamar sallah da Babba, kuma suyi Huduba kuma su fara Sallah kafin Huduba, kuma hakan yaci gaba da faruwa har zuwan Marwan shi ne yayi Huduba kafin Sallah
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · FIƘHU DA USULU · SALLAR NAFILA · SALLAR IDI BIYU