Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma yake haƙuri da ciwon su fiye da wanda…

Wanda ya ruwaito hadisin: Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma ya…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «المؤمن الذي يخالط الناس، ويصبر على أذاهم خير من الذي لا يخالط الناس ولا يصبر على أذاهم».

Bayanin hadisin: Zai fi kyau mai bi wanda yake cudanya da mutane kuma ya…

Wannan hadisi hujja ce a kan falalar cuxanya da mutane da ganawa da su, kuma mumini wanda ya shiga cikin mutane ya sadu da su, kuma ya yi haquri da cutarwar da za ta same shi saboda nasiharsu da shiriyar su, ya fi mumini wanda ba ya cudanya da mutane, amma ya kasance banda taruwarsu kuma yana janyewa daga gare su ko yana zaune shi kaxai, saboda ba ya haquri da shi Cutar da su.

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · ZAMANTAKEWAR MUSULMI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah