Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan ita…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر- رضي الله عنهما- مرفوعاً: «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم نهى عن بيع الثمرة حتى يبدو صلاحها، نهى البائع و المُبْتَاعَ».
Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana cinikin 'ya'yan itatuwa har sai Alamar nunar su ta Bayyana, kuma yayi hanin ne ga Mai saye da mai siyarwa
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · CINIKAYYA · FIƘHU DA USULU · HARAMTACCEN CINIKI