Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci b…

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «لا تَرْغَبُوا عن آبائكم، فمن رغب عن أبيه، فهو كفر».

Bayanin hadisin: Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci b…

Duk wanda ya kyami Nasabar Mahaifinsa yana Sane kuma shi ya zabi hakan. to ya Kafirta karamin Kafirci, amma ba ya nufin babban Kafirci, wanda zai dawwamar da Ma'abocinsa cikin Wuta, aa Kafirci ne wanda bai kai Babban Kafirci ba, kuma wannan yana karfafa kuma yana tsananta Haram cin wannan aiki da Muninsa

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · LI'ANI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah