Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku yaƙi mushrikai da dukiyoyinku da rayukanku da kuma harsunanku
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi umarni da yaƙar kafirai, da yin ƙoƙari a fuskantarsu ta kowace hanya gwargwadan iko dan kalmar Allah ta zama ita ce maɗaukakiya, daga hakan:
Na farko: Ciyar da dukiya a yaƙarsu; na siyan makamai da ciyarwa ga mayaƙa da makamancin hakan.
Na biyu: Fita da rai da jiki dan haɗuwa da su da kuma tunkuɗesu.
Na uku: Da kiransu ga wannan Addinin da harshe, da tsaida hujja akansu, da tsawatar da su da yi musu raddi.
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCIN JIHADI