Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne) Abdullahi da Abdurrahman

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na zamantakewar iyali > Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne) Abdullahi da Abdurrahman

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne)…

Bayanin hadisin: Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne)…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa mafi soyuwar sunaye a wurin Allah su ne a ambaci namiji da: Abdullahi, ko: Abdurrahman.

Koyarwar hadisin: Lallai ne mafi soyuwar sunayenku a wurin Allah (su ne)…

Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · HUKUNCE-HUKUNCEN ABIN HAIHUWA · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah