Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
Wanda ya ruwaito hadisin: Nasa'i ne ya ruwaito shi cikin Alkubra da Ibnu Majah
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
Bayanin hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
Mafi yawan wasiyyar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ga al'ummarsa ta kasance alhali shi yana cikin magagin mutuwa: Ku lazimci sallah ku kiyayeta, kada ku rafkana daga gareta, haka nan haƙƙoƙin abinda hannayenku suka mallaka na bayi maza da kuyangi mata ku kyautata mallakinsu, bai gushe ba yana maimaita ta, har maƙogwaransa ya fara gargarar mutuwa da ita, harshensa bai kusa ya bayyananar da ita ba.
Koyarwar hadisin: Ku kula da sallah da abinda hannayenku suka mallaka
- Girman sha'anin sallah da haƙƙin abinda hannu ya mallaka; domin cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi wasicci da su a cikin ƙarshen abinda ya yi wasicci (da shi).
- Sallah tana daga mafi girman haƙƙin Allah akan bayinSa, da kuma bada haƙƙin halitta musamman ma raunana da waɗanda suke ƙarƙashin hannu waɗanda ba iyalai ba yana daga mafi girman haƙƙoƙin halitta.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· SALLAH
· SIRAR ANNABI
· FIƘHU DA USULU
· WAFATINSA TSIRA DA AMINCIN SU TABBATA A GARESHI
· WAJIBCIN SALLAH DA HUKUNCIN MAI BARINTA
· SIRA DA TARIHI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
الله أكبر
Allah Shi ne Mafi Girma