Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakum…

عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما قال: «أَجْرَى النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم ما ضُمِّرَ مِن الْخَيْل: مِنْ الْحَفْيَاءِ إلَى ثَنِيَّةِ الوَداع، وَأَجْرَى ما لَمْ يُضَمَّرْ: مِنْ الثَّنِيَّةِ إلَى مسجد بني زُرَيْقٍ. قَال ابن عمر: وَكنْتُ فِيمَن أَجْرى. قَالَ سفيان: مِن الْحَفْيَاء إلى ثَنِيَّة الوداع: خمسة أمْيال، أو سِتَّة، ومن ثَنِيَّة الوداع إلى مسجد بني زُرَيْقٍ: مِيلٌ».

Bayanin hadisin: Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakum…

Manzon Allah ya kasance yana cikin shirin Jahadi, kuma ya dau duk matakansa, saboda fadin Allah Madaukakin Sarki: “Ku tanadi shirin Karfi gwargwadon ikonku, na karfin kamar Daurarrun Dawakai da zaku tsorata Makiyan Allah da Makiyanku das u” saboda haka ya kasance, yana horar da dawakai da juriyar yinwa, kuma yana gogar da Sahabbansa kan gasar gudu a kansu don su koyi hawansu, da kai hari da kuma bara, kuma yana nuna musu gwargwadon inda horarren Doki zai iya kaiwa a guje, da wanda ba horarren ba -Kuma su ne Dawakan da akai Musu Horan yinwa da daidaitawa har sukai Karfi- gwargwadon abunda zaikai Mil shida, wanda kuma ba’a yi musu horon ba Mil daya, Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das hi- ya Kasance daya ne daga cikin Samarin Sahabbai wadan da suke yin hakan.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN JIHADI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah