In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya ta…

عن أبي هريرة رضي الله عنه أَنَّ النَّبِيَّ - صلى الله عليه وسلم - قَالَ: ((إِذَا جَلَسَ بين شُعَبِهَا الأَربع، ثم جَهَدَهَا، فَقَد وَجَبَ الغُسْلُ)) .
وفي لفظ ((وإن لم يُنْزِل)).

Bayanin hadisin: In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya ta…

Idan Mutum ya zauna takanin hannuwan mace da kafafuwanta, ya kuma shigar da gabansa cikin gabanta, to wankan janaba ya zama tials koda mani bai fita ba; Saboda shigar da zakari kadai cikin farji na daga abubuwanda ke tilasta yin wankan janaba.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · TSARKI · FIƘHU DA USULU · WANKA · ABUBUWAN DA SUKE WAJABTA WANKA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah