Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي جُحَيْفَةَ وَهْبِ بْنِ عَبْدِ اللَّهِ السُّوَائِيِّ رضي الله عنه قال: «أَتَيتُ النَبِيَّ صلى الله عليه وسلم وهو في قُبَّةٍ لَهُ حَمرَاءَ مِن أَدَمٍ، قال: فَخَرَج بِلاَل بِوَضُوءٍ، فمن نَاضِحٍ ونَائِلٍ، قال: فَخَرَجَ النبِيَّ صلى الله عليه وسلم عليه حُلَّةٌ حَمرَاءُ، كَأَنِّي أَنظُرُ إلى بَيَاضِ سَاقَيهِ، قال: فَتَوَضَّأ وأَذَّن بِلاَل، قال: فَجَعَلَتُ أتَتَبَّعُ فَاهُ هَهُنَا وهَهُنَا، يقول يمِينا وشِمالا: حَيَّ على الصَّلاة؛ حيَّ عَلَى الفَلاَح. ثُمَّ رَكَزَت لَهُ عَنَزَةٌ، فَتَقَدَّمَ وصلى الظُهرَ رَكعَتَين، ثُمَّ لَم يَزلَ يُصِلِّي رَكعَتَين حَتَّى رَجَعَ إِلى المَدِينَة».
Annabi tsira da amincin Allah ya sauka a wani waje mai tudu kadan daga Makkah,sai Bilal ya fito ya yi alwala da sauran ruwan alwalar Annabi tsira da aminci su tabbata a gasre shi,sai mutane suka zo suna ta tabarruki da wannan ruwan alwala,sai Bilal ya yi kiran salla: sai Abu Juhaifa yace:sai na rika bibiyar bakin Bilal, yana jujjuya wa a dama da hargu yayin da ya zo"ku taso zuwa ga sallah,ku taso zuwa ga rabo: don mutane su ji,ko don su wadannan jumloli suna kwaditar da a zo sallah ne,sannan sai aka kafa wani dan gajeren mashi don ya zama sitirar sallarsa,sai ya sallaci azahar raka'a biyu,sannan bai gushe ba yana sallatar salla mai raka'a hudu bibbiyu har ya koma ko don kasancewarsa matafiyi
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · SALLAH · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · KIRAN SALLAH DA IƘAMA · TUFAFINSA (MANZON ALLAH) TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI