Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah, saidai su fita alhali ba su yi mumm…
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na ibada > Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah, saidai su fita alhali ba su yi mumm…
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud ne Ya Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah,…
Bayanin hadisin: Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah,…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana majiɓincin al'amarin mace da wanda ke kula da ita game da hana mata zuwa masallatai, kuma ya umarci mata in zasu fita su fita ba tare da sun shafa tirare ba, kuma ba tare da sun yi mummunar shiga ba; dan kar su zama sababi a fitinar maza.
Koyarwar hadisin: Kada ku hana bayin Allah mata (zuwa) masallatan Allah,…
- Yin izini ga mace da yin sallah a masallaci idan an amincewa fitinuwa, kuma ta fita ba tare da ado ba, ba kuma tare da ta shafa tirare ba.
- An kafa hujja da shi akan cewa mace kada ta fita daga gidan mijinta sai da izininsa, dan fuskantar da umarnin izinin zuwa ga mazajen.
- Kwaɗayin Musulunci game da mata, da rashin hana su abin da zai iya zama alheri a cikinsa na fita dan neman ilimi da kuma waninsa.
- Tabbabatar da shugabancin namiji akan mace da kuma kulawarsa gareta.
Rukunan :
FIƘHU NA IBADA
· FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI
· SALLAH
· TUFAFI DA KWALLIYA
· HUKUNCE-HUKUNCEN MATA
· FIƘHU DA USULU
· Jurisprudence for Muslim Women
· HUKUNCE-HUKUNCEN MASALLATAI
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah