Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude ku…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عائشة بنت أبي بكر رضي الله عنهما أن رسول الله -صلى الله عليه وسلم اشترى من يهودي طعاما، ورهنه دِرْعًا من حديد.
Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya sayi Abinci wani abu da daga Accha, amma abunda ya bayar jingina shi ne abunda ya fi bukatarsa wajen Jahadin Daukaka kalmar Allah, kuma wannan shi ne silkensa da ya ke sawa a yaki, don kariya -Bayan kariyar Allah- daga makamin abokan gaba da kaidin su.
Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · JINGINA · SIRAR ANNABI · FIƘHU DA USULU · ƊABI'U IRIN NA (ANNABI) MUHAMMAD · ABINCINSA DA ABIN SHANSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI · SIRA DA TARIHI