Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin Sanannen Ma'auni, da kuma Mizani Sanan…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin Sanannen Ma'auni, da kuma Mizani Sanan…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin San…

عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما قال: قدم رسول الله صلى الله عليه وسلم المدينة، وهم يُسلفون في الثمار: السنة والسنتين والثلاث، فقال: «من أسلَفَ في شيء فليُسلف في كيل معلوم، ووزن معلوم، إلى أجل معلوم».

Bayanin hadisin: Duk wanda zai yi rancen wani abu to yai rance cikin San…

Annabi ya iso Madina ysns mai hijira, sai ya sami mutanen Madina Ma'abota uka ne da kayan gona, kuma suna bada rancen sa kuma suna jinkirta kudinsa a wasu kayan gona har tsawon shekara, ko shekara biyu ma, ko shekara uku, sai ya tabbatar musu da wannan Mua'malar tasu kuma bai sanya a Matsayin cinikin abinda mai siyarwa bashi da shi ba wanda hakan yakan kai zuwa cinkin kasada, domin bashi yana kan wanda ya ci kuma wajibi ne, sai dai Annabi yai musu bayanin hukunce hukuncen Muamala da zai raba su da rigima da kuma husuma wanda watakila hakan yakaisu tsawon lokaci a bashin, sai ya ce: Duk wanda ya ranci wani abu to ya kiyaye shi da gwargwadonsa da Ma'auni da sikeli, na sharia wadanda suke sanannu, kuma ya hada shi da lokaci sananne, har a iya sanin gwargwadonsa da kuma lokacinsa, daga nan husuma da rigima da kuma Jayayya, kuma Mai saye an bashi hakkinsa cikin Aminci.

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · CINIKIN SALAMI · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah