Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na muamalat > Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa

Wanda ya ruwaito hadisin: Muslim ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa

Bayanin hadisin: Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa kaffarar bakance kai tsaye idan ba'a iyakance abin da yake nufi daga gareta ba kuma bai ambace shi ba: Ita ce kaffafar rantsuwa.

Koyarwar hadisin: Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · RANTSUWA DA BAKANCE · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الله أكبر Allah Shi ne Mafi Girma

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah