Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na muamalat > Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari a cikin Al-Adab Al-Mufrad da Abu Ya'la da Baihakisuka Rawaito shi
Hasan ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
Bayanin hadisin: Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kwaɗaitar akan cewa Musulmi tare da ɗan'uwansa su dinga yawan kyaututtuka, kuma kyauta tana daga cikin sabubban soyayya da haɗuwar zuciya.
Koyarwar hadisin: Ku yi wa juna kyauta, za ku so juna
- An so yin kyauta; domin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi umarni da ita.
- Kyuata sababi ce ta (samun) soyayya.
- Yana kamata ga mutum ya aikata dukkanin abin da zai jawo soyayya tsakakaninsa da mutane, daidai ne a kyauta ne ko a tausasa lamura ne, ko a magana mai kyau, ko a sakin fuska gwargwadan ikonsa.
Rukunan :
FIƘHU NA MU'AMALAT
· KYAUTA DA KYAUTA
· FIƘHU DA USULU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
حسبنا الله ونعم الوكيل
Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye