Wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, wallahi ba mumini ba ne», aka ce: Waye …
Musulunci > Ha > Hadith > Fihu na muamalat > Wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, wallahi ba mumini ba ne», aka ce: Waye …
Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, wall…
Bayanin hadisin: Wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, wall…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi rantsuwa kuma ya ƙarfafi rantsuwarsa sau uku, sai ya ce: Wallahi ba mumini ba ne, wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, sai sahabbai suka tambaye shi : Waye wanda ba mumini ba ya Manzon Allah? ya ce: Wanda maƙocinsa yake jin tsoron yaudararsa da zalincinsa da kuma sharrinsa.
Koyarwar hadisin: Wallahi ba muminin ba ne, wallahi ba mumini ba ne, wall…
- Kore imani ga wanda maƙocinsa ba ya aminta daga zalincinsa da sharrinsa yana nuni akan cewa shi yana daga manyan zunubai, kuma cewa mai aikata shi mai tauyayyen imani ne.
- Kwaɗaitarwa mai ƙarfi akan kyautatawa maƙoci da barin cutar da shi da magana ne ko da aiki.
Rukunan :
FIƘHU NA MU'AMALAT
· SULHU DA HUKUNCE-HUKUNCEN MAƘOTAKA
· FIƘHU DA USULU
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله وبحمده
Tsarkin Allah da godiyarSa