Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «لا تَرْغَبُوا عن آبائكم، فمن رغب عن أبيه، فهو كفر».
Duk wanda ya kyami Nasabar Mahaifinsa yana Sane kuma shi ya zabi hakan. to ya Kafirta karamin Kafirci, amma ba ya nufin babban Kafirci, wanda zai dawwamar da Ma'abocinsa cikin Wuta, aa Kafirci ne wanda bai kai Babban Kafirci ba, kuma wannan yana karfafa kuma yana tsananta Haram cin wannan aiki da Muninsa
Rukunan : FIƘHU NA ZAMANTAKEWAR IYALI · LI'ANI · FIƘHU DA USULU