Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗabi'u da ayyuka da soye-soyen rayuka
Musulunci > Ha > Hadith > Fihun adduoi da zikirai > Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗabi'u da ayyuka da soye-soyen rayuka
Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi ne ya ruwaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗab…
Bayanin hadisin: Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗab…
Ya kasance daga cikin addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: (Ya Allah lallai ni ina neman tsari) ina fakewa (da Kai) banda waninKa, (daga munanan) abubuwan da Allah da ManzonSa suka hana su, (ɗabi'u) kamar ƙullata da hassada da girman kai, (da kuma) munanan (ayyuka) kamar zagi, (da) dukkanin (soye-soyen zuciya), waɗanda zuciya take son su alhali sun saɓawa shari'a.
Koyarwar hadisin: Ya Allah lallai ni ina neman tsarinKa, daga munanan ɗab…
- Falalar wannan addu'ar kuma an so a yi ta.
- Mumini yana kwaɗayi akan nisantar ɗabi'u ababen zargi da kuma munanan ayyuka, kuma yana kiyayewa daga bin son rai da kuma afkawa cikin sha'awowi.
- Rarrabuwar ɗabi'u da soye-soyen zuciya zuwa munana da kuma kyawawa.
Rukunan :
FIƘHUN ADDU'O'I DA ZIKIRAI
· ADDU'O'I DA AKA RUWAITO
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Lar 16 Jumada al-Awwal
الأربعاء 16 جمادى الأولى
لا حول ولا قوة إلا بالله
Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah