Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma ma…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma ma…

Wanda ya ruwaito hadisin: Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki sh…

عن عبد الله بن عمرو رضي الله عنهما قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «خيرُ الأصحابِ عند الله تعالى خيرُهم لصاحبه، وخيرُ الجيرانِ عند الله تعالى خيرُهم لجاره».

Bayanin hadisin: Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki sh…

Mafi Alkairin Abokai Matsayi da Lada a wajen Allah mafi anfanarwarsu ga abokinsa, kuma haka mafi Al-kairin Makwabta a wajen Allah su ne mafi anfanar da Makwabtansu

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah