Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Mumini madubin ɗan’uwansa mumini ne
Sanadi nsa Hasan neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «الْمُؤْمِنُ مِرْآةُ أَخِيهِ الْمُؤْمِنِ».
A cikin hadisin akwai bayanin annabci mai ban mamaki, da kamantawa mai iya magana, wanda ke nuna halin dan’uwan musulmi ga dan’uwansa, da kuma bayyana nauyin da ke kansa a kansa, yana shiryar da shi zuwa ga kyawawan dabi’u, don haka zai iya aikata su, kuma zuwa ga munanan dabi’u, don haka ya nisancesu. Wani abu na kuskuren dan uwansa da kura-kuransa, sai ya gargade shi kuma ya umurce shi da ya gyara su, amma tsakaninsa da shi, domin shawara a bainar jama'a abin kunya ne
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA