Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wanda aka ribace

Musulunci > Ha > Hadith > Fihun halaye > Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wanda aka ribace

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wa…

Bayanin hadisin: Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wa…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa daga cikin haƙƙin musulmi akan ɗan uwansa musulmi shi ne ya ciyar da mayunwaci, ya ziyarci mara lafiya, ya fanso wanda aka ribace.

Koyarwar hadisin: Ku ciyar da mayunwaci, ku duba mara lafiya, ku fanso wa…

Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
أستغفر الله Ina neman gafara daga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah