Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava sh…

Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku zasu Mutu sannan kuma wuta ta tava sh…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku za…

عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لا يَمُوتُ لأحَدٍ من المسلمين ثلاثة من الوَلَد فتَمسُّه النَّار إلا تَحِلَّة القَسَم».

Bayanin hadisin: Babu wani Mutum daga cikin Musulmai da 'Ya'yansa uku za…

Idan mutum yaransa maza guda uku ko kuma mata biyu Suka Mutu kadai, ko kuma maza da mata, to, Allah - Madaukaki - ya haramta jikinsa cin wuta, idan ya yi hakuri, kuma ya nemi ladan Allah, kuma ya gamsu da hukuncin Allah Madaukakin Sarki ya Hukunta, da da Kaddararsa wacce take kubutar da Rantsuwa, ga wanda yake ketare Siraxi. Domin Allah Madaukaki yana cewa: (Kuma babu wani daga cikinku face sai ya ketare ta)

Rukunan : FALALOLI · FIƘHUN HALAYE · FALALOLIN AYYUKAN GAƁOƁI · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله Subhanallah - Tsarkin Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah