Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare s…

عبدُ الله بنُ عمر رضي اللهُ عنهما «أَنَّ النَّبِي صلى الله عليه وسلم قَطَع فِي مِجَنٍّ قِيمَتُهُ -وَفِي لَفْظٍ: ثَمَنُهُ- ثَلاثَةُ دَرَاهِمَ».

Bayanin hadisin: Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare s…

Allah Madaukaki ya tsare jinin mutane da mutuncinsu da dukiyoyinsu, da duk wani abu da zai tunkude masu barna masu ketare iyaka.sai Allah ya sanya yanke hannun da yake da shi ake yin sata ya zama ukubar wanda ya dauki dukiyar da take a boye;don yanke hannun ya zame masa kankarar zunubinsa, kuma don shi wanda yayi satar da wani ma wanda ba shi ba suyi nesa da aikata hakan,su tafi neman na kansu ta hanyar da shari'a ta yarda da ita,sai aiki ya yawaita, sai a sami sakamakon hakn,kasa ta ginu rayuka su daukaka, yana daga hikimar Allah Madaukaki,sanya dan adadi karami a matsayin abin da za'a yanke hannu in aka dauke shi,dayan hudun zinare daya,don kare dukiyoyi,da tsare rayuwa.don tsaro ya tabbata,zukata su nutsu,mutane su yada dukiyoyinsu don tsuwuri da neman karuwar arziki.

Rukunan : HADDODI · HADDIN SATA · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
اللهم صل على محمد Ya Allah, ka saukar da tsira a kan Muhammad

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah