Hadisan kan HADDODI

Musulunci > Ha > Hadith > HADDODI

Hadisan Manzo 18 da bayani kan «HADDODI»: rubutun Larabci, fassara, bayani da koyi, tare da matakin sahihanci da tushen.

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

Jerin hadisan kan HADDODI

Ingantacce ne Wani Mutum daga cikin Musulmai ya zo wajen Manzon Allah SAW yana cikin Masallaci Sai ya kirashi ya Manzon Allah, lallai ni nayi Zina Ingantacce ne Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankw Ingantacce ne Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku Ingantacce ne "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina Ingantacce ne "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne" Ingantacce ne Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir" Ingantacce ne Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu Ingantacce ne Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama Ingantacce ne Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah Ingantacce ne Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu Ingantacce ne An zuwarwa Manzon Allah SAW da wani Mutum ya Sha Giya, sai ya ce: "Ku masa Duka" Ingantacce ne Jinin mutum musulmi ba ya halatta sai da ɗaya daga cikin abubuwa uku Ingantacce ne Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani namiji ko wata mace ta dubura Ingantacce ne Kada Ku yi azaba da azabar Allah Ingantacce ne Wasu mutane daga Ukl ko Urainah suka zo (wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -), sai suka ƙyamaci zama a Madina Hasan ne ‌Wanda ya aikata laifin da za'a iya yi masa haddi sai aka gaggauto da uƙubarsa a duniya to Allah Shi ne Mafi karamcin Ya yi wa bawanSa uƙuba (biyu, da Ingantacce ne Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau Lallai Allah Ya wajabta farillai, dan haka kada ku tozartasu, kuma Ya sa iyakoki, dan haka kada ku ƙetaresu, kuma Ya haramta wasu abubuwa, dan haka ka
بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا إله إلا الله Babu abin bautawa sai Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah