Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani namiji ko wata mace ta dubura

Musulunci > Ha > Hadith > Haddodi > Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani namiji ko wata mace ta dubura

Wanda ya ruwaito hadisin: Tirmizi da Nasa'i a cikin Al-kubra ne Suka rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani nami…

Bayanin hadisin: Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani nami…

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana narko mai tsanani da cewa Allah ba Ya duba duban rahama zuwa namijin da ya zo wa namiji ta duburarsa ko mace ta duburarta, kuma hakan laifi ne babba daga cikin manyan laifuka.

Koyarwar hadisin: Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani nami…

Rukunan : HADDODI · HUKUNCE-HUKUNCEN TA'AZIRI (JAN KUNNE) · FIƘHU DA USULU

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
حسبنا الله ونعم الوكيل Allah Ya isa mana, Shi ne mafi kyawun Mai Kiyaye

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah