Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an um…

Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an um…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da…

عن ابن عمر رضي الله عنهما مرفوعاً: «على المرء المسلم السمع والطاعة فيما أحب وكَرِهَ، إلا أن يُؤمر بمعصية، فإذا أُمِرَ بمعصية فلا سمع ولا طاعة».

Bayanin hadisin: Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da…

Cikin wannan Hadisin akwai bayanin wajabcin ji da bi ga Hakimi cikin abunda ya umarta da shi, duk da kasance umarni ne da abun da muke so ko kuma muke kin sa, sai dai cewa in an Umarce mu ne da Sabo, to a nan babu ji kuma babu Biyayya cikin wannan Sabon kadai.

Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah