Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudadda…

Musulunci > Ha > Hadith > Daawa da hisba > Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudadda…

Wanda ya ruwaito hadisin: Buhari ne ya rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shuga…

عن أنس بن مالك رضي الله عنه قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اسمعوا وأطيعوا، وإن استعمل عليكم عبد حبشي، كأن رأسه زبيبة».

Bayanin hadisin: Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shuga…

Ku laimci Ji da biyayya ga Shuwagabannni, kuma koda Za'a dora muku Bawa Bahabashe -na Asali ko ko reshensa ko kuma a Halitta- a kan ku, wanda gashin Kansa Kamar zabibi, kuma wannan an fada ne ta hanyar kanbamawa cikin kasancewar wannan Ma'akacin Bawa ne bahabashe na Asali ko wani reshi daga shi, fadinsa: "Koda za'a dora muku" ya hade Shigaban da yake karbar Umarni daga Sarki, haka ma in shi ne Sarkin, da ace cewa Sarki ya yaki mutane yai Nasara a kansu kuma koda ba Balarabe ba ne; kai ace ma Bawa ne daga Habasha, to ya wajaba mu ji kuma mu bi shi, to wannan Hadisin yana nuna Wajabcin biyayya ga Shuwagabannni sai in Sabon Allah ne, saboda Alkairan da Zaman Lafiya da kwanciyar Hankalin dake cikin sa, da rashin tashin Hankali da rashin bin Son rai amma idan aka sabawa shuwagabanni cikin wani Al-amari da ya Wajabata ayi musu biyayya a cikinsa; saboda za'a iya samun tashin tashina, kuma za'a kowa ya kafe kan Ra'ayinsa, sai a rasa zaman lafiya, kuma abubuwa su baci, kuma futuntunu suyi yawa.

Rukunan : SIYASA A SHARI'ANCE · HAƘƘIN SHUGABA A KAN MABIYA · DA'AWA DA HISBA

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
لا حول ولا قوة إلا بالله Babu wata ƙarfi ko iko sai na Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah