Mun iso tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma mu cewa: …

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Mun iso tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma mu cewa: …

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Mun iso tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su…

عن جابرٍ رضي الله عنه قال: قدِمنا مع رسولِ الله صلى الله عليه وسلم ، ونحنُ نقولُ: لبيك بالحجِّ، فأمرَنا رسولُ الله صلى الله عليه وسلم فجعلناها عُمرةً.

Bayanin hadisin: Mun iso tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su…

Jabir yana bamu bamu labari -Allah ya yarda da shi cewa sun iso tare da Manzon Allah -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a Hajjin bankwana mafi yawansu kuma suna cewa: "Amsawarka aikin Hajji" ai suna cewa sunyi Ifradin Hajji to sai Annabi -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya Umarci wanda duk bai tanadi Hadaya daga cikin su, kan ya warware Hajjinsa zuwa Umra; don su koma masu Hajjin Tamattu'i, sai suka yi hakan- Allah ya yarda da su.

Rukunan : FIƘHU NA IBADA · HAJJI DA UMRA · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCEN IHRAMI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.5 / 29.5
Haske 97%
Wata Sabo a cikin kwana 13
سبحان الله وبحمده Tsarkin Allah da godiyarSa

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah