Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa
Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana sonsa
Wanda ya ruwaito hadisin: Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i a cikin alkubra haka Ahmad suka ruwaito shi
Ingantacce ne
An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1
Rubutun hadisin: Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi…
عن المِقدام بن معدي كرب رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إِذَا أَحَبَّ الرَّجُلُ أَخَاهُ فَلْيُخْبِرْهُ أَنَّهُ يُحِبُّهُ».
Bayanin hadisin: Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi…
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bayyana daya daga sabubban da suke karfafa alaka tsakanin muminai kuma suke yada soyayya a tsakaninsu, shi ne cewa idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi yana son sa.
Koyarwar hadisin: Idan mutum ya so dan'uwansa to ya sanar da shi cewa shi…
- Falalar tsarkakakkiyar soyayya saboda Allah - Madaukakin sarki - ba dan maslaha ta duniya ba.
- Anso sanadar da wanda ake so sabo da Allah da soyayyrsa, dan soyayya da kauna su karu.
- Yada soyayya tsakanin muminai yana karfafa 'yan uwantaka ta imani, kuma yana kiyaye zamantakewa daga rarrabuwa.
Rukunan :
FIƘHUN HALAYE
· LADUBBA NA SHARI'A
· HALAYE NAGARI
· LADUBBAN MAGANA DA SHIRU
· FALALOLI DA LADUBBA
بسم الله الرحمن الرحيم
Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
سبحان الله
Subhanallah - Tsarkin Allah