Musulunci > Ha > Hadith > Falaloli da ladubba > Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da s…
Hasan ne ta wani SanadinAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «إنكم لا تسعون الناس بأموالكم وَلْيَسَعُهُمْ منكم بَسْطُ الوجه وحسن الخلق».
Wannan Hadisin dalili ne kan falalar Sakin Fuska da Murmushi lokacin gamuwa da wani, kuma Falala ne na kyawawan dabi'u da kyakkyawar Hulda, da yin Mua'amala da Mutane da Magana mai dadi da kyakkyawan aiki, kuma wannan kowane Mutum zai iya yi, Kuma wadan nan Halaye su ne suke jawo soyayya da dawwamar hadin kai a tsakanin daidaikun Mutane
Rukunan : FIƘHUN HALAYE · HALAYE NAGARI · FALALOLI DA LADUBBA