Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan ita…

Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan ita…

Wanda ya ruwaito hadisin: Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Ingantacce ne

An sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26

📖 Karatu minti 1

Rubutun hadisin: Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a…

عن عبد الله بن عمر- رضي الله عنهما- مرفوعاً: «أن رسول الله صلى الله عليه وسلم نهى عن بيع الثمرة حتى يبدو صلاحها، نهى البائع و المُبْتَاعَ».

Bayanin hadisin: Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a…

Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana cinikin 'ya'yan itatuwa har sai Alamar nunar su ta Bayyana, kuma yayi hanin ne ga Mai saye da mai siyarwa

Rukunan : FIƘHU NA MU'AMALAT · CINIKAYYA · FIƘHU DA USULU · HARAMTACCEN CINIKI

بسم الله الرحمن الرحيم Tal 15 Jumada al-Awwal
الثلاثاء 15 جمادى الأولى
بدر Cikakken Wata Rana 16.6 / 29.5
Haske 96%
Wata Sabo a cikin kwana 13
الحمد لله Alhamdulillah - Godiya ta tabbata ga Allah

إِنَّ ٱللَّهَ وَمَلَٰٓئِكَتَهُۥ يُصَلُّونَ عَلَى ٱلنَّبِىِّ ۚ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ صَلُّوا۟ عَلَيْهِ وَسَلِّمُوا۟ تَسْلِيمًا

Lalle, Allah da malã'ikunSa sunã salati ga Annabi. Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yi salãti a gare shi, kuma ku yi sallama dõmin amintarwa a gare shi.

Al-Ahzab 33:56

Salati ga Manzon Allah