Musulunci > Ha > Hadith > Fihu da usulu > Manzo tsira da amincin Allah ya raba ganimar yaki: Sai ya baiwa doki kaso biyu, mutum kuma…
Ingantacce neAn sabunta a 26 Oktoba 2026 23h26
📖 Karatu minti 1عن عبد الله بن عمر رضي الله عنهما «أَنَّ رَسُولَ الله صلى الله عليه وسلم قَسَمَ فِي النَّفَلِ: لِلْفَرَسِ سَهْمَيْنِ، وَلِلرَّجُلِ سَهْمًا».
Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda dasu- yana bada labarin cewa Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- ya yi rabon ganimar yaki ya bawa doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya, kuma alkur'ani yayi nuni da haka inda Allah Madaukaki ke cewa:[Ina rantsuwa da dawaki masu kai hari da asuba, sai su tayar da kura game da shi, sai su shi tsakanin makiya da ita kurar] {al'adiyat 3-5}. Wannan na nuni ga muhimmancin doki a fagen daga. Annabi tsira da amincin Allah yace: [ Akwai alheri ga makwankwadar doki har zuwab ranar kiyama]
Rukunan : FIƘHU NA IBADA · JIHADI · FIƘHU DA USULU · HUKUNCE-HUKUNCE DA MAS'ALOLIN JIHADI